SHU'AIBU ABDULLAHI SA'ID NGURU
My blogs
| Gender | Male |
|---|---|
| Location | Nguru, Yobe, Nigeria |
| Introduction | An haife ni a unguwar Bulabulin cikin Garin Nguru a jihar Yobe. A nan na taso, a nan na girma. Da fatan Allah ya shiryar da mu da zuriya, kuma ya sa mu gama da duniya lafiya, amin. Na gode, ku zama lafiya. SHU'AIBU ABDULLAHI SA'ID NGURU |

