Blogger
Faty Afreen
On Blogger since: July 2017
Profile views: 249

My blogs

About me

Introductionunana fatimah YB hassan wacce akafi sani da faty Afreen.. Ni yar garin katsina ce kuma an haifeni acan..amma ynxu HK inna zama a jos..kuma inna karatu a bayero university kano inna karantar BOTANY.. Ni marubuciyar littafan Hausa ce a yanar gizo.. Inna da sauqin kai kuma innaso naga nayi qawaye da abokai kuma naga nasasu farinciki amma na tsani a batan rai.. Inna daya daga cikin wa anda suka assasa *DUNIYAN FASAHA* (gidane wa kowa Wanda ya shirya koyan abubuwa na yau da kullun) Ku kasance tare damu domin samun nishadantuwa da kuma taimakon Ku akan matsalolinku.
Google apps
Main menu