Blogger
Noma tushen arziki....
On Blogger since: December 2011
Profile views: 2,290

My blogs

About me

IndustryBusiness Services
LocationKano, Kano state, Nigeria
IntroductionBarka da war haka, nai matukar farin ciki da ka samu damar duba wannan mudawwana (blog) ta manoma.A kokarin mu na ganin mun bunkasa wannan harka ta noma da kiwo muka ga ya kamata mu samar da wani tubali wanda manoma,makiyaya,masunta da sauransu zasu dunga samun muqaloli,bita,labarai kan kimiyya da fasahar inganta yabanya da kuma abin da ya shafi cinikin kasa da kasa na amfanin gona da sauransu.Muna maraba da shawarwari,karin haske da tambayoyi.Ina manoman rani da damina,kiwon kifi,kiwon kaji,kiwon zuma da sauransu wannan tubali naku ne halak-malak. Nagode.
InterestsI am 20 years old, a nigerian, an agriculturist;with speacial interest in sharing information.
Google apps
Main menu