ISLAH TASIU
My blogs
| Introduction | sunana *ISLAH TASIU YAU* wacce ake qira da *Mrs jameel ko Ummu amjad* Ni haifaffiyar kano ce an haifeni a shekara ta 1996 nayi makarantar primary da secondary a spring int school Yanzu ina zaune garin daura da aure Ni marubuciya ce Kuma ina karatun littafai nima ina karatu yanzu a health technology daura inda nake karantar *chew* Ina daya daga cikin members na *DUNIYAN FASAHA* Kuma ina cikintane Dan bada gudunmawa ga ilahirin al'ummar musulmai Daga karshe ina fatan abunda muka sa gaba Allah ya bamu ikon cikawa Ya bamu ikon isarwa lafiya,ya yafemana kura-kuren da mukayi baki daya |
|---|

