Blogger
TASKAR SULEIMAN GINSAU
On Blogger since: January 2015
Profile views: 2,800

My blogs

About me

GenderMale
IndustryBusiness Services
OccupationBusiness
LocationHadejia, Jigawa State, Nigeria
IntroductionAn haifi Mal. Suleiman Ginsau, GMNIM a cikin garin Hadejia a Unguwar Matsaro a shekara ta 1991, ya fara karatun Allo a Makarantar Alaramma Mal. Dahiru a Matsaro, yayi Firamare a Maje Nursery & Primary School a garin Hadejia daga 1994-1999, ya halarci Junior Secondary School Famfo Goma daga 2000-2003, ya halarci Government Unity Secondary School Fantai daga 2003-2005, ya halarci Jigawa State College of Education Gumel (N.C.E BUSS/EDU) daga 2005-2008, ya halarci Jami'ar Ahmadu Bello University Zaria (B. ED BUSS/EDU) daga 2010-2014, National Youth Service Corps (NYSC), Kano. Graduate Member of Nigerian Institute of Management (Charted), Proficiency Certificate in Management Nigerian Institute of Management (Charted) NIM, Welfare Officer Association Of Nigerian Authors (ANA). Ya halarci manyan tarurruka kamar: 34th ANA International Convention 2015. at Arewa House Kaduna. 1st Taron ranar Marubutan Hausa ta Duniya at Mambayya House Kano 2016. 2nd Taron ranar Marubutan Hausa na duniya a tsohon gidan gwabnatin Katsina. Ya halarci tarurrukan karawa juna ilmi da dama. Ya rubuta Littattafai da dama daga cikinsu Akwai RUWAN ATAFI. Allah yasa mudace Duniya da Lahira. Amin
InterestsReading and Writting
Favorite booksRuwan Atafi
Google apps
Main menu