Musaddam Idriss Musa

My blogs

About me

Gender MALE
Occupation Digital Journalist
Introduction Dan jarida ne da ke aiki a kamfanin Mujallar ADABI inda yake rike da mukamin Edita. Yana da kwarewa a rassa daban-daban na kafafen yada labarai, kamar wajen hada rahoto a takadar/mujallar jarida, fannin talbijin, rediyo, yanar gizo da kafafen sada zumunta na zamani, inda ya fi mayar da hankali kan batutuwan da suka shafi tarihi da al'adu, masarautun gargajiya, sashen fina-finan gida da na kasashen waje, rubuce-rubuce, da kuma wakoki. Yana kuma da gogewa ta musamman ta fuskar shirya fasalin jaridu da zane-zanen jaridu, da kuma gabatar da shirye-shiryen labarai masu sauti.
Interests Travelling, Singing, Reading, and Writing