beebahwadata

My blogs

About me

Gender Female
Introduction sunana Habiba Muhammed wadata wacce aka fi sani da Beebah wadata,Ni haifaffiyar yar daular usmaniyya ce wato jihar sokoto,anan nayi karatuna ynx haka ina a jami'ar usmanu danfodio dake garin sokoto... Ni marubuciyar ce, saannan ina daya daga cikin wadanda suka kirkiri sashen *DUNIYAN FASAHA* domin bada gudumuwa da wayar da kan alumma akan matsalolin na yau da kullum.