Blogger
DIDDIGI
On Blogger since: April 2012
Profile views: 4,268

My blogs

Blogs I follow

About me

GenderMale
IndustryPublishing
OccupationJournalist
LocationAbuja, Bauchi, Nigeria
IntroductionSunana Bashir Musa Liman, an haife ni a garin Jama'are a Jihar Bauchi. Na yi makarantar firamare a garin Jama'are. Na fara karamar sakandare a Bauchi, kafin na wuce zuwa Kwalejin Gwamnati a garin Toro, inda a nan na kammala sakandare dina. Daga nan na wuce zuwa jami'ar Maiduguri, inda na karanta bincike kan duwatsu da albarkatun kasa (Geology), na yi hidimar kasa a Jihar Delta. A yanzu kuma ina aiki da Kamfanin Media Trust, masu buga jaridun Daily Trust da Weekly Trust da Sunday Trust da kuma Aminiya. Na kasance marubuci, manazarci da kuma sharhi kan al'amuran yau da kullum.
InterestsReciting Qur'an, Writing novels, watching movies
Favorite moviesGame Of Thrones, Merlin
Favorite booksDiddigi
Google apps
Main menu