Don Ali
| Gender | Male |
|---|---|
| Industry | Publishing |
| Occupation | Engineering |
| Location | Jimeta, Adamawa State, Nigeria |
| Links | Wishlist |
| Introduction | Ni Dan Adamawa Ne, Daga Karamar Hukumar Yola Ta Kudu, An Haifeni Ne A Garin Ngurore Kuma Na Tashi A Wajen Inda Nayi Primary School Dina A Community Nur/pri School Ngurore, Na Jona Sekandari Na Matakin Farko Wato Junior A Government Day Junior Secondary School Ngurore, Daga Nan Na Tafi Mataki Na Gaba Wato Senior A Ganye L.G.A Dake Jahar Adamawa, Har Yakai Ga Mun Rubuta Jarabawa Kuma Sakamako Yayi Kyau Alhamdulillah, Mahaifina Tsohon Ma'aikacin Gwamnatine Shi Likitane, Sa'annan Manomine, Mahaifiyata Hajara Kuma Tela Ce. |
| Interests | Iam Aliyu Saidu Popularly Known As Don Ali, And I Want To Be A Writer In Future, But Iam Still Studying, |
| Favorite movies | A Rayuna Nafison Fina-finan Kannywood Wato Na Hausa, |
| Favorite music | Ina Jin Dadin Wakokin Umar M Sharif Wato Na Soyayya. |
| Favorite books | Litattafai Ina Rubutasu Saboda Haka Nafi Son Litattafan Yaki, |
What did you dream when you ate a spider while sleeping?
Ina Mafarkin Wata Rana Na Zama Engr.Aliyu Saidu Kuma Babban Marubuci A Nigeria Domin Yayata Yarena Da Kuma Addinina Hakama In Kare Mutuncinsu,
