Blogger
Bawan Allah
On Blogger since: December 2006
Profile views: 1,153

My blogs

About me

GenderMale
IndustryCommunications or Media
LocationAbuja, Babban Birnin Tarayya, Nigeria
IntroductionBawan Allah ne ni mai son ganin ci gaban bayin Allah. Da sannu karin bayani zai zo, in Allah Ya yarda.
InterestsNi mutum ne mai sha'awar karance-karance, rubuce-rubuce (in na samu lokaci), da kuma tafiye-tafiye (in na samu hali).
Favorite musicIna sha'awar wa'ko'kin Hausa, musamman 'Dan Kwairo da Shata, da kuma sauran wa'ko'ki masu ma'ana ko wa'azantarwa.
Favorite booksNa kan karanta duk littafin da na samu.
Google apps
Main menu